Spiritual Reflections Hausa Translation

Spiritual Reflections Hausa Translation

Por Ken Luball, Nuhu Muhammed Ahmed (Traductor)

Formato: ePub  
Disponibilidad: Descarga inmediata

Sinopsis

”Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa” littafi ne na wakoki, wanda ya ?unshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Wa?annan wa?o?in sun ha?a da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda hu?u a cikin “Jerin Litattafai Hu?u Na Farkawa”, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon wa?annan wa?o?i shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na “Farkawa” da “Wayewa”. Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Wa?annan wa?o?in sun ha?a da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda hu?u a cikin Jerin Litattafai hu?u na Farkawa, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukuna. Jigon wa]annan wa?o?i shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta ?angarori daban-daban na tsarin Farkawa da Wayewa. Ba su da addini, a'a, tunani ne na yau da kullum na ruhaniya game da wayewar ruhaniya. Ruhaniya ita ce imani akwai wani yanki na Ubangiji (Ruhi ko Rai) a cikin kowace rayuwa kuma, saboda wannan, kowace rayuwa tana da Muhimmanci, Daidaito, da Ha?aka. Burina na rubuta duka littattafai guda hu?u a cikin Jerin Litattafai hu?u na Farkawa da kuma wannan littafin wa?a, shine in yi ?o?arin farkarwa da taimaka wa wasu, wa?anda suka farka, su ?ara fahimtar menene Wayewa, don haka Tafiya ta Rayuwa za ta iya zama da cikakkiyar fahimta. PUBLISHER: TEKTIME

Nuhu Muhammed Ahmed